Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da shugabannin makarantun sakandire guda uku saboda sakaci da aikinsu. Makarantun sun haɗa da Sakandiren ƴan mata GGSS Dawanau, Sakandiren…