Gobarar dai wacce har zuwa lokacin hada wannan rahoto ba a san musabbabinta ba, ta yi mummunar barna, cikin Majalisar.