Babu wanda zai iya cewa ga musabbabin mutuwarsa, amma ’yan kasuwa sun shaida cewa, an tsinci gawarsa da safiyar ranar Juma’a a babbar ƙofar shiga…