A lokacin karbar kyautar, Lookman ya gode wa 'yan wasan tawagarsa, masu horaswa da iyalinsa, wajen taimaka masa.