Mataimakin Gwamnan ya kuma miƙa ta'aziyarsa ga iyalan mamatan tare da alƙawarin hukunta waɗanda suka yi wannan aika-aikar.