Malaman jami’o'in gwamnati a Nijeriya sun koma kwana a ofisoshinsu saboda tsadar mai da tashin gwauron zabon kayan masarufi a kasar