Ɗan uwansa ya ce sojoji ba su bayar da gawar mamacin ba, amma a cewarsa suna sa ran yi masa jana'iza a ranar Juma'a.