Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya miƙa wa Majalisar Dokokin jihar takardar neman naɗa ƙarin kwamishinoni uku. Kakakin Majalisar, Jibril Isma’il Falgore ne ya bayyana…