Idan Majalisa ba ta fasa mayar da mafi karancin albashi hannun gwamnoni ba ta kuka da kanta, inji Shugaban NLC.