Sun sace allunan kabari da ƙarafunan katangar makabartar, sa’annan suna yi wa masu ziyarar maƙabartar da masu wucewa ta wurin fashi