Asibitin ya amince cewa, ya tafka kuskure, sannan ya nemi afuwa game da halin da ya jefa matar a ciki.