Kwalejin Fasaha ta Auchi (Auchi Poly) ta kori dalibai 40, bisa samun su da laifin gurbata sakamakon jarabawa.