Ana zargin wani matashi da kashe abokinsa ta hanyar daba masa wuka a wuya saboda rikicin canji N300 da ya shiga tsakaninsu a jihar Legas.…