Matuƙar mutum ya san yana da wata baiwa da al’umma za ta amfana da ita, to ya yi ƙoƙari ya bayyana ta.