Wasu ’yan bangar siyasa sun bude wa jama'a wuta tare da sace kayan zabe a yayin da ake gudanar da zaben gwamnan jihar Bayelsa.