Abin mamaki ne ganin mata sun mamaye wata sana’a ko kasuwanci a wannan kasuwa, domin ba a taba ganin haka ba a baya.