Majalisar Wakilai ta umarci Rundunar Sojin Najeriya ta gaggauta sakin Alhaji Bello Bodejo, tare da ba shi hakuri kan tsare shi ba bisa ka'ida ba