Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya ce dole ne shugabannin tsaro su kawo ƙarshen kashe-kashe a jihohin da abin ya shafa