Tinubu ya ce ƙarin ya samo asali ne bayan samun ƙarin kuɗaɗen shida da wasu hukumomin gwamnati suka samu.