Hukumomin lafiya na duniya ne suka sanya kuɗaɗen a asusun gwamnatin jihar Katsina, amma jami'an da ake zargin suka yi sama da faɗi da su.