Jami'an tsaron sun yi harbri bayan da masu zanga-zangar suka fara koma tayoyi a kofar shiga gidan gwamnatin