Fitaccen jarumin Kannywood kuma mawaki, Sani Musa Danja, ya ce banbancin siyasa ne kawai ya sa hukumar tace fina-finai ta jihar Kano rufe gidan daukar…