Wurin da abin aka yi garkuwa da shi kusa yake da wani shingen binciken sojoji a kusa da gidan tsohon gwamnan Jihar Kogi