A ranar Talatar da ta gabata ce rundunar ta harba wasu makamai masu linzami kimanin 200 kan Isra'ila a matsayin ramuwar gayya