Jami'an Hukumar Sibil Difens da ke aiki da Hukumar JMDB masu kamen manya motoci sun yi ta harbe-harbe a ranar Asabar.