Ana fargabar wasu ’yan bindiga sun yi garkuwa da Dapit Karen, wata ’yar uwar Ministar Harkokin Mata, Pauline Tallen a Jihar Filato. Aminiya ta samu…