Uwargidan Gwamnan Borno, Dokta Falmata Babagana Umara Zulum tare da hadin gwiwar Ma’aikatar Mata ta Jihar Borno sun ƙaddamar da rabon kayayyaki ga nakasassu albarkacin…