A ranar Juma’a ne EFCC ta gurfanar da tsohon Gwamnan Abia, Theodore Orji, bisa zargin ɓarnatar da kusan naira biliyan 47.