Da karfe 12.00 na daren Laraba, 15 ga watan Yuli, aka rufe Gasar Rubutun Gajerun Labarai ta Aminiya-Trust karo na farko. Maudu’in gasar ta bana…