Mutum 43,000 ne za su je aikin Hajjin daga Nijeriya a bana yayin da a bara mutum kusan 95,000 ne suka yi ibadar.