Kungiyar Ma'aikatan Jami'o'i ta Najeriya (SSANU) ta ce babu jami’a guda ɗaya mallakin gwamanti da ke iya biyan kuɗin wutar lantarkin da take sha