Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi alhinin mutuwar Shugaban Jami’ar Karatu Daga Gida ta Najeriya (NOUN) na farko, Farfesa Gabriel Jimoh Afolabi Ojo. Shugaban Kasar…