Har yanzu Turji, wanda ke gudun ɓuya bai shiga hannu ba, duk kuwa da nemansa ruwa a jallo da jami’an tsaro suka daɗe suna yi