Hawan Bariki shi ne hawan Sallah na al’ada da masarautar ke gudanarwa a washegarin idin karamar Sallah.