Tashe dai tsohuwar al'ada ce ta Malam Bahaushe mai cike faɗakarwa, nishaɗantarwa da kuma ilimantarwa.