Rahotanni sun nuna cewar yana samun taimakon wasu jami'an tsaro wajen yi wa 'yan ta'adda safarar makamai.