Farfesa Bello Ibrahim na Jami'ar Bayero ta Kano ya bayyana talauci da jahilci a matsayin manyan sabubban matsalar a yankin.