Shugaban Hukumar NAHCON, Farfesa Abdullahi Saleh Usman ya ce, an yi jigilar maniyyata 41,568 ta jiragen sama 105.