Ministan Sufurin Jiragen Sama Hadi Sirika ya ce Gwamnatin Tarayya za ta binciki zargin karya ka’idojin COVID-19 a filayen jiragen saman kasar nan guda uku.…