Mutane 67 ne ke cikin jirgin da suka haɗa da fasinjoji 62 da ma'aikatan jirgin biyar. Mutane 38 sun mutu, yayin da 29 suka jikkata