Gwamnatin sojin Jamhuriyar Nijar ta ba wa Wakilin Majalisar Dinkin Duniya wa'adin awa 72 ya fice daga kasar.