Mutum takwas da za a gurfanar ana zarginsu da karɓar cin hanci, karkatar da kuɗaɗe da kuma almubazzaranci da dukiyar al’umma.