Ƙungiyar Tuntuɓa ta Bale Galtimari ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta kawar da barikin sojoji na Giwa daga inda yake a Maiduguri