Gwamnatin Inuwa Yahaya za ta cike gibin bashin da ta gada, wanda ya kai sama da Naira biliyan 21 a shekarar 2019.