Gidauniyar ta bai wa 'yan jaridar shawarar su jajirce waje binciko da yaɗa labaran gaskiya ta hanyar cire tsoro da binciken ƙwaƙwaf.