Gwamnatin Sakkwato ta gargaɗi mazauna da su guji yin kalamai da za su iya kawo cikas ga ƙoƙarinta na magance matsalar rashin tsaro a jihar.