Wata majiya ta ce matasan sun ƙone ofishin ne sakamakon kashe wani matashi da 'yan sanda suka yi ta hanyar azabtar da shi.