Za a rika gudanar da karatuttuka Safe da Yamma domin samun damar kiyaye dokar bada tazara da nesa-nesa da juna.