Majalisar Dokokin Najeriya ta rufe harabarta domin yin feshin magani sakamakon zargin bullar cutar coronavirus. Sanarwar hakan da hukumar gudanarwar majalisar ta fitar ta hannun…