Hukumar Kididdiga ta kasa (NBS) ta sanar cewa, annobar Coranavirus ta kara tsananta matsalar karancin abinci a wasu manyan birane hudu da ke fadin tarayya.…